Lura

Full Movie

Romance

Kannywood

Mafiya yawan samari sun sauya salon damfara a wannan zamani, hakan yasa Muazzam (Bello Baffancy) da Shamsu (Lawan M. Ahmad) suka tari numfashin Sarkin Gida (Malam Wuket) sukayi amfani da wannan damar na gida da maigidan sarkin gida ya saya suka fara da kai Zara (Raihan Abdullahi) dan su damfare ta motar ta.