Yaki da Zuciya 3

Season 3 Episode 5

Drama

Kannywood

Wasu daya suna zama da matsalar su irin tasu, kamar wadan da suke da matsalar uwar miji, wasu da matsar matar tana bin maza, wata kuma tana satan kayan abinci ta siyar kota kai gidan su, wata kuma tana da matsala kazanta.

My Playlist